Anyi jana’izar jaruman Soji 2 da suka wafati a filin daga

Anyi jana’izar jaruman Soji 2 da suka wafati a filin daga

An gudanar da jana’izar jaruman sojin Najeriya 2 wadanda aka kashe a filin daga ranan asabar, 17 ga watan Yuni 2017 a hanyar Damboa-Biu jihar Borno.

Kakakin hukumar sojin Najeriya, Birgediya Janar Sani Usman Kukasheka ne ya bayyana haka a wata jawabi da ya daura shafinsa na Facebook inda yace:

Anyi jana’izar jaruman Soji 2 da suka wafati a filin daga

Anyi jana’izar jaruman Soji 2 da suka wafati a filin daga

"A yau ne 28 ga watan Yuni aka yi jana’izar jami’an sojin Najeriya 2 masu suna Kofura Auwal Halliru da Private Halili Aliyu na rundunar 254 Task Force Bataliya.

KU KARANTA: An tsinto gawawwakin yan gudun hijra a Sahara

An birne su bisa ga koyarwan addinin Musulunci a jihar Gwambe."

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel