Wasu Kiristoci sun fadawa Shugaba Buhari; Ka sauka idan ba za ka iya ba

Wasu Kiristoci sun fadawa Shugaba Buhari; Ka sauka idan ba za ka iya ba

– Cocin Angilikan yayi kira da Shugaba Muhammadu Buhari yayi murabus

– Hakan ya zo ne bayan da Mabiyan su kayi wa Shugaban addu’a

– Ana dai gani Shugaban kasar ya dade a kwance don haka ya bada wuri

Babban Cocin Angilikan da ke Enugu yayi kira ga Shugaban kasa. Mabiya addinin na Kirista sun ce ya kamata Buhari ya sauka daga mulki. Haka kuma Kungiyar tana cikin dar-dar game da sha’anin kasar.

Wasu Kiristoci sun fadawa Shugaba Buhari; Ka sauka idan ba za ka iya ba

Buhari: Ka sauka idan ba za ka iya ba-Kiristoci

Ku na jin cewa Babban Cocin Angilikan da ke Jihar Enugu yayi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari yayi murabus ganin yadda rashin lafiya ta tasa shi a gaba. Mabiyan cocin dai sun yi wa Shugaban kasar addu’ar samun waraka.

KU KARANTA: Yadda Gwamna Yari ya tunbuji makudan Daloli

Wasu Kiristoci sun fadawa Shugaba Buhari; Ka sauka idan ba za ka iya ba

Wasu Kiristoci na Katolika zaune a Majalisi

Har wa yau Kiristocin na Katolika na zaune cikin dar-dar game da wa’adin da wasu Matasan Arewa su ka ba Inyamuran da ke Yankin na su bar Arewa. Shigen haka ne dai ya kawo rikicin Biyafara a baya.

Daf da Sallah ne Tsohon Hafsun Soji na kasar nan Laftana Janar Ipoola Akinrinade ya nemi Buhari ya ajiye mulki tun da girma da arziki.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kullum ana abu daya: Kasafin kudin Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel