Babu wanda ke son mutuwa a Najeriya – ‘Yan Najeriya sun maida martini ga mutuwar Danbaba

Babu wanda ke son mutuwa a Najeriya – ‘Yan Najeriya sun maida martini ga mutuwar Danbaba

Ana ci gaba da samun sharhi a kan mutuwar tsohon gwamnan jihar Taraba, Mista Danbaba Suntai.

Gwamna Danbaba Suntai ya ji mummunan rauni a lokacin da jirgin sa ya fadi a ranar 25 ga watan Oktoba, 2012 a Yola, babban birnin jihar Adamawa.

Ya samu matsalar kwakwalwa a lokacin sannan kuma a yanzu an tabbatar da mutuwar sa a kasar Amurka.

Mista Emmanuel Bello, tsohon kamishinan labarai na jihar, ya tabbatar da mutuwar tsohon gwamnan a ranar Laraba, 28 ga watan Yuni.

Bayan haka, ‘yan Najeriya da dama sun je shafukan zumunta don maida martani ga abun bakin cikin. NAIJ.com ta tattaro sharhin da mutane sukayi a kan haka.

KU KARANTA KUMA: Auren wuri na kawo koma bayan tattalin arzikiAuren wuri na kawo koma bayan tattalin arziki

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel