Ya kashe Uwargijiyarsa sakamakon kin amincewa da soyayyarsa

Ya kashe Uwargijiyarsa sakamakon kin amincewa da soyayyarsa

- Wani matashi ya kashe Uwargijiyarsa mai shekaru 68

- Ya kashe ta ne saboda ta ki amsar tayin soyayya da ya yi mata

An kama Wani matashi mai shekaru 25 a duniya bisa zargin aikata laifin kisan kai ga uwargijiyarsa mai shekaru 68 a duniya tare da kona gawar bayan ta ki amincewa da bukatar suyi soyayya a kasar Zimbabwe.

Emmanuel Sibanda wanda ya aikata wannan mummunan ta'asa ya gurfana a gaban kuliya a wata kotun majistare da ke Gweru bisa zargin laifin kisa.

Sibanda ya aika uwargijiyarsa mai suna Jerina har lahira ne a yayin da ya maka mata wata itaciya a tsakiyar kanta dalilin da yasa ta fadi ta suma kuma ya ci gaba da janta a kasa har zuwa kicin dinta inda ya cinnawa kitchen din wuta, Jerina ta kone kurmus.

KU KARANTA KUMA: YANZU YANZU: Suntai tsohon gwamnan Taraba da ya yi hatsarin jrgin sama ya mutu a Amurka

Ya kashe Uwargijiyarsa sakamakon kin amincewa da soyayyarsa

Ya kashe Uwargijiyarsa sakamakon kin amincewa da soyayyarsa

Da fari dai Sibanda ya musanta zargin kisan da ake tuhumarmasa akai har sai da aka gano rigarsa dauke da jini a boye a uwardakin uwargijiyarsa tare da wayarsa ta hannu bayan nan ne ya amsa laifin kisan.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Legas a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel