Wani mutumi ya fadi ya mutu yayinda yake Sallah a masallaci (hotuna)

Wani mutumi ya fadi ya mutu yayinda yake Sallah a masallaci (hotuna)

Daraktan likitoci na asibitin kunne dake jihar Kaduna, Aminu Bakare ya kwanta dama bayan ya fadi ya mutu.

NAIJ.com ta tattaro cewa daraktan ya rasu ne a wani asibiti bayan ya fadi a cikin Sallah a wani masallaci dake jihar yayinda yake alwala.

Marigayin wanda ya rasu a ranar Litinin, 27 ga watan Yuni, da misalin karfe 7:27 na yamma ya rasu ya bar mata da ‘ya’ya uku.

KU KARANTA KUMA: Yadda muke samun kudaden gudanarwar kungiyar mu – IPOB

Wani daga cikin dangin sa ya ce: “Ya fadi ne a lokacin da yake alwala don sallar Maghrib da misalin karfe 6:47 na yamma. A ranar Litinin a masallacin Sultan Bello sannan kuma aayi gaggawan kais hi asibitin Giwa inda anan ne ya mutu.

An binne shi bisa koyarwar addinin Musulunci a ranar Laraba, 28 ga watan Yuni.

Bakare ya kasance Farfesa kuma likitan hanci, kunne da makokwaro a jami’ar Ahmadu Bello. Ya rasu ya bar mata da ‘ya’ya uku.

Kalli hotunan a kasa:

Wani mutumi ya fadi ya mutu yayinda yake Sallah a masallaci (hotuna)

Wani mutumi ya fadi ya mutu yayinda yake Sallah a masallaci (hotuna)

Wani mutumi ya fadi ya mutu yayinda yake Sallah a masallaci (hotuna)

An binne shi a ranar Laraba, 28n ga watan Yuni

Wani mutumi ya fadi ya mutu yayinda yake Sallah a masallaci (hotuna)

An binne sisa koyarwar addinin musulunci

Wani mutumi ya fadi ya mutu yayinda yake Sallah a masallaci (hotuna)

'yan uwa da abokan arziki a gurin jana'izar mamacin

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel