Jajen mutuwa ga ýan Man Utd: An binne mahaifin Mourinho a mahaifarsa (HOTUNA)

- Mahaifin Kocin Manchester United ya rasu a ranar Lahadi

- An binne shi a mahaifar dake kasar Portugal

a ranar Lahadi 25 ga watan Yuni ne mahaifin kocin kungiyar Manchester United, Jose Mourinho ya mutu, inda a jiya Talata aka binne shi kamar yadda addininsu ya tanada.

NAIJ.com ta ruwaito tare da Jose Mourinho aka yi duk shirye shiryen binne mahaifin nasa a garin Setubal na kasar Portugal.

KU KARANTA: Babu wanda ya isa ya hana Buhari magana da Hausa – Inji Shehu Sani

Mahaifin nasa, Felix ya kasance tsohon mai tsaron raga ne a kasar Portugal, kuma ya buga wasanni 250 a zamaninsa, sai dai ya dade yana fama da rashin lafiya, wanda hakan yayi sanadiyyar cikawarsa yana da shekaru 79.

Jajen mutuwa ga ýan Man Utd: An binne mahaifin Mourinho a mahaifarsa (HOTUNA)

Gawar baban Mourinho

Ga hotunan jana’izar nan:

Jajen mutuwa ga ýan Man Utd: An binne mahaifin Mourinho a mahaifarsa (HOTUNA)

Gawar

Yan jaje

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Me zaka yi idan aka sanya miliyan 100 a asusun ka?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gandireba ya kashe mai yin garkuwa da mutane na boge a kotun Legas

NAIJ.com
Mailfire view pixel