Dandalin Kannywood: Dawowar Rahma Sadau harkar fim 'alheri ne' - Inji Lawan Ahmed

Dandalin Kannywood: Dawowar Rahma Sadau harkar fim 'alheri ne' - Inji Lawan Ahmed

- Jarumi Lawan Ahmed ya fito fili ya nunawa duniya matsayarsa akan dawowar jaruma Rahma Sadau cikin kannywood, bayan kungiyar Moppan tayiwa jarumar korar kare.

- NAIJ.com ta samu cewa a zantawar da ya yi da Mujalla Fim yace dawo da Rahma Sadau shi yafi alkairi.

NAIJ.com ta samu cewa a zantawar da ya yi da Mujalla Fim yace dawo da Rahma Sadau shi yafi alkairi.

Acewarsa: "Tun farko hukuncin da yankewa jarumar ya yi tsauri da yawa. Ba hukuncin kora ya kamata ba domin ba'a taba kama Rahma Sadau ta aikata laifi makamancin haka ba. bisa la'akari da wannan sai akira ta ayi mata kashedi da jan kunne. Amma kawai sai akace an kore ta gaba daya."

Dandalin Kannywood: Dawowar Rahma Sadau harkar fim 'alheri ne' - Inji Lawan Ahmed

Dandalin Kannywood: Dawowar Rahma Sadau harkar fim 'alheri ne' - Inji Lawan Ahmed

Amadadin ta daina fim sai kuma likafa taci gaba da koma America dan cigaba da sana'ar fim din ta kun ga kenan, anyi-ba-ayi ba kenan. Dawo da ita kasa Nageria da akayi shine mafi alkairi. Domin ko ba komai asami haraji da ita (Rahma Sadau).

Amma idan da tana America Harajin na kasar America zata bayar.

Sannan duk uba nagari baya korar dan sa daga gida, dan ya aikata ma shi laifi. Nasiha ita ke biyar da yaro ko yarinya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel