Muhimman abubuwa 3 da Shekau ya fada a cikin sabon faifan Bidiyon sa

Muhimman abubuwa 3 da Shekau ya fada a cikin sabon faifan Bidiyon sa

Shugaban Kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya fitar da sabon faifan bidiyo inda ya nuna'yan sanda Matan nan da kungiyar da ta kama a makon da ya gabata inda ya bayyana cewa a halin yanzu sun zama bayinsu.

Ya ce, jami'an tsaro na ci gaba da tsare masu mata,'ya'ya da kuma abokai na tsawon shekaru inda ya soki Rundnar Sojan Nijeriya kan cewa har yanzu kungiyar na da karfinta sabanin ikirarin rundunar wadda ta nuna cewa an murkushe kungiyar.

NAIJ.com dai ta zakulo muhimman abubuwa 3 da shi Shugaban na Boko Haram Abubakar Shekau ya fada a sabon faifan bidiyon sa.

Muhimman abubuwa 3 da Shekau ya fada a cikin sabon faifan Bidiyon sa

Muhimman abubuwa 3 da Shekau ya fada a cikin sabon faifan Bidiyon sa

1. Abubakar Shekau a cikin faifan Bidiyon ya bayyana cewa jami'an tsaro na ci gaba da tsare masu mata,'ya'ya da kuma abokai.

2. Haka zalika ya Abubakar Shekau ya tabbatar da cewa yanzu kungiyar na da karfinta sabanin ikirarin rundunar wadda ta nuna cewa an murkushe kungiyar.

3. Har ila yau Abubakar Shekau ya bayyana cewa a halin yanzu yan sandan da suka kama sun zama bayinsu.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel