Ba da mu ba: Wani Gwamnan Kudu yace ba su cikin Kasar Biyafara

Ba da mu ba: Wani Gwamnan Kudu yace ba su cikin Kasar Biyafara

– A jiya Gwamna Wike ya kai ziyara Jihar Sokoto

– Nyesom Wike ya kai gaisuwa wajen Sarkin Musulmi

– Gwamnan ke cewa ba ya goyon a raba Najeriya

Kun san cewa Gwamna Nyesom Wike ya kai wa Sarkin Musulmi ziyara. Gwamnan ya bayyana dalilin zuwan na sa kamar yadda ya saba. Nyesom Wike dai yace ba ya goyon bayan a kirkiro wata kasar Biyafara.

Ba da mu ba: Wani Gwamnan Kudu yace ba su cikin Kasar Biyafara

Wike ya barranta Jihar sa daga Biyafara

Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas ya taka ta-ka-nas tun daga Jihar sa zuwa Jihar Sokoto domin kai ziyara ga Sarkin Musulmi Abubakar Sa’ad III a yayin da ake hutun karamar Sallah a halin yanzu.

KU KARANTA: Za a sha wuya idan Buhari bai tsaya takara ba

Ba da mu ba: Wani Gwamnan Kudu yace ba su cikin Kasar Biyafara

Gwamnan Ribas Wike da Gwamna Tambuwal

Gwamnan ya bayyana cewa ba ya goyon bayan a raba Kasar nan kamar yadda sauran wasu daga Yankin ke fafatuka. Gwamna Wike ya bayyana cewa babu shi a wannan maganar ta Biyafara. Wike ya yabawa Sarkin Musulmin inda aka hange sa yana sa masa kayan Hausawa.

Kun samu labari cewa jiya ne Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas ya kai ziyara har fadar Sultan watau Sarkin Musulmi Abubakar Sa’ad III tare da tawagar sa ta Sarakunan gargajiya a Jihar Sokoto.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jama'ar Kudu sun yi dandazo a Garin su Nnamdi Kanu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel