Ministar kudi na kasa ta wanke kan daga wani zargi

Ministar kudi na kasa ta wanke kan daga wani zargi

– Ministar kudi na kasa ta wanke kan daga wani zargi

– Kemi Adeosun tace ba ta taba zagin Inyamurai ba

– Wani ya labe da sunan ta ya ci mutuncin Inyamurai

Ministar Najeriya watau Kemi Adeosun tayi wuf ta kare kan ta. Misis Adeosun ta karyata cewa ta zagi Inyamurai kwanan nan. Ministar tace wani ne kurum ya leba da sunan ta don cin mutuncin sauran Jama'a.

Ministar kudi na kasa ta wanke kan daga wani zargi

Ministar kudi na kasa Misis Adeosun

Mun samu labari cewa Ministar kudi na Najeriya Misis Kemi Adeosun tayi wuf ta kare kan ta daga zargin zagin Inyamurai tun kafin maganar tayi nisa. Kwanan nan wata ta fake da irin sunan ta ta zagi Inyamuran Kasar a shafin Tuwita.

KU KARANTA: Wata cuta nayi wa Jama'a barna a Filato

Ministar kudi na kasa ta wanke kan daga wani zargi

Ministar kudi ta zagi Inyamuran Najeriya?

Adeosun tace wasu ne kurum don neman jawo rigima su ka yi wannan danyen aiki ba Ministar ba. Ba dai yau aka fara labewa da sunan ta domin jawo rikici ba. A shafin na Tuwita an yi kaca-kaca da Inyamurai inda aka ce yanzu an fara yi babu su a harkar tattalin arzikin kasar.

Kun ji cewa takaddamar da ake tayi tsakanin Ministan wuta Babatunde Fashola da Majalisa ba ta kare ba. Fashola ya karyata ‘Yan Majalisar kasar baro-baro inda yace tayi coge a kundin kasafin bana.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko me ya dace ayi da wanda aka kama mai garkuwa da Jama'a

Source: Hausa.naija.ng

Related news
NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel