Kalli yadda Saniya tayi sama sama da wani mutumi a Sakkwato

Kalli yadda Saniya tayi sama sama da wani mutumi a Sakkwato

- Mahaukaciyar Saniya tayi ma wani mutum ɗiban Karen mahaukaciya

- Mutumin yayi yayi ya kufce, amma Saniyar taki

Wani mutum ya tsallake rijiya da baya sa’ilin da wani saniya tayi sama sama da shi, sa’annan tayi wurgu da shi sakamakon baci da ranta yayi, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

KU KARANTA: Musulmi ɗan Arewa ya lashe kyautan ɗalibin Likitanci mafi hazaƙa a ƙasar Rasha (HOTUNA)

Wannan lamari ya faru ne a jihar Sakkwato yayin bukukuwan Sallah, inda Sanyar tayi ma mutumin diban Karen mahaukaciya ne da kahonta, sa’annan tayi walagigi da shi, kafin ta buga shu da kasa.

Kalli yadda Saniya tayi sama sama da wani mutumi a Sakkwato

Saniyar da yaron

Cikin wani bidiyo daya watsu a shafukan yanar gizo, an hangi mutumin yana ta kokarin kufcewa daga kahon saniyar, amma ina, hakansa ta gagara cimma ruwa, sakamakon saniyar karfaffa ce.

Kalli bidiyon anan:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

APC ya ake ciki ne?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ashe Iran ke baiwa 'yan tawayen Yemen makaman yaki

Ashe Iran ke baiwa 'yan tawayen Yemen makaman yaki

Ta tabbata' Kasar Iran ke taimakawa 'yan tawayen Kasar Yemen
NAIJ.com
Mailfire view pixel