Ka ji abin da Gwamnan Ribas Wike ya fadawa mai alfarma Sarkin Musulmi

Ka ji abin da Gwamnan Ribas Wike ya fadawa mai alfarma Sarkin Musulmi

– Gwamnan Jihar Ribas ya kai ziyara wajen Sarkin Musulmi

– Nyesom Wike ya bayyana cewa ba ya goyon a raba Najeriya

– Gwamnan Jihar Sokoto ne ya tarbi takwaran nasa

A jiya sai ga Gwamna Nyesom Wike a fadar Sultan. Gwamnan na kudu ya kawo gaisuwa tare da Jama’ar sa. Wike yake cewa banbancin akidar siyasa ba za ta raba su ba. Gwamnan Ribas Wike ya nemi a hada kai maimakon wargaza Najeriya.

Ka ji abin da Gwamnan Ribas Wike ya fadawa mai alfarma Sarkin Musulmi

Gwamnan Ribas Wike ya nemi a hada kai

Mun samu labari cewa jiya 27 ga Watan nan ne Gwamna Nyesom C Wike na Jihar Ribas ya kai ziyara har fadar Sultan watau Sarkin Musulmi Abubakar Sa’ad III tare da tawagar sa ta Sarakunan gargajiya a Jihar Sokoto.

KU KARANTA: Ka ji abin da ke hana ni barci Inji Dangote

Ka ji abin da Gwamnan Ribas Wike ya fadawa mai alfarma Sarkin Musulmi

Gwamna Wike ya kai babbar ziyara Sokoto

Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ne ya tarbi bakuncin takwaran nasa da Jama’ar sa a filin jirgi. Gwamna Wike yake cewa duk Jam’iyyar sa dabam da Tambuwal har yanzu abokai ne.

Gwamna Wike yake cewa Jama’an Jam’iyyar APC mai mulki ba su jin dadi a duk sa’ilin da ya kawo irin wannan ziyara don haka ne ma ya kara zuwa domin ya bata masu ran.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Gida ya kama da wuta a Abuja

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel