Musulmi ɗan Arewa ya lashe kyautan ɗalibin Likitanci mafi hazaƙa a ƙasar Rasha (HOTUNA)

- Mohammed Mustafa Cengiz a lashe gagarumar kyauta a kasar Rasha

- Cengiz ya kammala laratun likitanci da maki mafi matsayi

Labarin wani dalibi daga jihar Kano mai suna Mohammed Mustafa Cengiz ya mamaye kafafen sadarwar zamani bayan ya kammala karatun likitanci daga kasar Rasha a matsayin dalibin daya kere sa’a.

A ranar Litinin 26 ga watan Yuni ne Mohammed ya kammala karatunsa na likitanci daga jami’ar likitanci ta Kazan dake kasar Rasha, inda ya samu maki mafi matsayi a kafatanin jami’ar kakaf!

KU KARANTA: Likafa ta cigaba: Tsohon ministan noma ya samu kyautan naira miliyan 90

Sakamakon hazikancin da Mohammed ya nuna, ya sanya sai da aka gayyaci ministan lafiya na kasar Rasha ya bashi lambar girmamawa tare da shahadarsa ta kammala karatun likitanci.

Musulmi ɗan Arewa ya lashe kyautan ɗalibin Likitanci mafi hazaƙa a ƙasar Rasha (HOTUNA)

Mustafa

NAIJ.com ta ruwaito wannan kokari na Mohammed ya haskaka tauraruwar Najeriya, kuma karin tabbaci ne cewa Najeriya cike take da hazikan mutane.

Ga sauran hotunan Cengiz nan:

Musulmi ɗan Arewa ya lashe kyautan ɗalibin Likitanci mafi hazaƙa a ƙasar Rasha (HOTUNA)

Dakta Mohammed

Musulmi ɗan Arewa ya lashe kyautan ɗalibin Likitanci mafi hazaƙa a ƙasar Rasha (HOTUNA)

Cengiz

Mohammed

Ranar kammala karatu

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Najeriya ina muka dosa?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NAIJ.com
Mailfire view pixel