Ba za’a kulle Jami’ar Maiduguri ba duk da hare-haren Boko Haram – Shugaban UNIMAID

Ba za’a kulle Jami’ar Maiduguri ba duk da hare-haren Boko Haram – Shugaban UNIMAID

Shugabannin babbar jami’ar gwamnati da ke Maiduguri UNIMAID, ta tabbatar da cewa za’a cigaba da karatu a jami’ar duk da hare-haren Boko Haram musamman wanda aka kai bayan Sallah.

Harin karshe da aka kai shine wanda aka kai ranan Sallah, Lahadi, 25 ga watan Yuni tsakanin karfe 10:19 da 2.45 na rana.

Jawabin yace: “ Bisa ga wata ganawar gaggawa da shugabancin jami’ar tayi akan abubwan da ke faruwa, mun yanke shawaran cewa komai zai cigaba ba tare da wani jinkiri ba.

Ba za’a kulle Jami’ar Maiduguri ba duk da hare-haren Boko Haram – Shugaban UNIMAID

Ba za’a kulle Jami’ar Maiduguri ba duk da hare-haren Boko Haram – Shugaban UNIMAID

“Shugabancin makarantan na tabbatarwa jama’an jami’ar da sauran masu ruwa da tsaki cewa jami’ar zata cigaba da kokarinta na kare rayuwan mutane da dukiyoyi.”

KU KARANTA: Atiku Abubakar yace Farfesa Osinbajo ya cancanci yabo

“Wacce ta kai hari na biyu ta samu daman shiga cibiyar ilimin kasuwanci, ta tayar da Bam din da ke jikinta kuma ta mutu a take. Na ukun kuma yan banga sun tare a bayan cibiyar ma’aikata kuma ta tayar da Bam din ta mutu ita kadai,”.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel