Gwamna Wike ya tabbatar ma Musulman jihar Ribas tsaronsu da dukiyoyinsu

Gwamna Wike ya tabbatar ma Musulman jihar Ribas tsaronsu da dukiyoyinsu

- Shuwagabannin Musulman jihar Ribas sun kai ma gwmana Wike ziyarar ‘Barka da Sallah

- Gwamnan yace zai tabbatar musu da tsaron su dana dukiyoyinsu

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya caccaki manufar kungiyar karajin samar da kasar Biyafara, IPOB da MASSOB da kuma kungiyar matasan Arewa da suke neman kawo tashin hankali a Najeriy.

KU KARANTA: Atiku Abubakar ya jinjina ma muƙaddashin shugaban ƙasa Osinbajo

Gwamnan ya bayyana haka ne yayin wata ziyarar Barka da Sallah da shuwagabannin al’ummar Musulman jihar suka kai masa a fadar gwamnati dake Fatakwal, karkashin jagoracin Alhaji Nasiru Ohor.

Gwamna Wike ya tabbatar ma Musulman jihar Ribas tsaronsu da dukiyoyinsu

Gwamna Wike tare da Alhaji Nasiru

Gwamnan ya shawarci al’umman Najeriya dasu zama kasa daya al’umma daya, inda yayi alkawarin kare dukkanin mutanen dake zaune a jihar Ribas ba tare da la’alari da addini ko kabilar su ba, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

Ga dai sauran Hotunan taron nan:

Gwamna Wike ya tabbatar ma Musulman jihar Ribas tsaronsu da dukiyoyinsu

Gwamna Wike yana yi ma Musulmai jawabi

Gwamna Wike ya tabbatar ma Musulman jihar Ribas tsaronsu da dukiyoyinsu

Gwamna Wike a yayin ziyarar

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Me ya kamata ayi da mai garkuwa da mutane Evans?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel