Assha! Shaye-shayen kwayoyi ya tsananta tsakanin matan Arewa – Hukumar NDLEA

Assha! Shaye-shayen kwayoyi ya tsananta tsakanin matan Arewa – Hukumar NDLEA

- Hukumar hana amfani da miyagun Kwayoyi ta fitar da wani rahoto inda rahoton yayi nuni ga yawan shan miyagun kwayoyi da mata keyi a wannan lokaci yayi yawa.

- Jagoran NDLEA na jihar Yobe, Apeh Reuben, a gau litinin ya bayyana cewa mata wadanda shekarunsu yake tsakanin 15 – 35 years sun baci da Shaye-Shayen kwayoyi musamman Tramadol,Amphetamineda kuma Cannabis.

NAIJ.com ta samu labarin cewa Mista Reuben yayi Kira da gwamnatocin musamman na jihohi dasu zage damtse wajen aikin tare dasu wajen ganin wannan dabi’ar Shaye-Shayen ta ragu cikin al’umma.

Assha! Shaye-shayen kwayoyi ya tsananta tsakanin matan Arewa – Hukumar NDLEA

Assha! Shaye-shayen kwayoyi ya tsananta tsakanin matan Arewa – Hukumar NDLEA

A wani labarin kuma, Tsohon dan takarar shugabancin kasa a Najeriya, Malam Nuhu Ribadu, ya ce babu wani bambanci tsakanin jam'iyyar APC mai mulki da kuma jam'iyyar adawa ta PDP a kasar.

Sai dai tsohon shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin ta'annati (EFCC) ya ce da gaske gwamnatin Muhammadu Buhari take yi wurin yaki da cin hanci da rashawa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel