Janar Buratai ya gano wani babban asirin ‘Yan Boko Haram

Janar Buratai ya gano wani babban asirin ‘Yan Boko Haram

– ‘Yan Boko Haram na rikidewa da kayan Sojojin Najeriya

– Shugaban Hafsun Sojin kasar Buratai ya bayyana haka

– Janar Buratai ne ya gano wannan lagon na ‘Yan ta’adda

Shugaban hafsun Sojin kasa na Najeriya ya tona asirin Boko Haram. Janar din yace ‘Yan ta’addan kan yi amfani da kayan Sojoji. Buratai yayi haka ne don maidawa wata Kungiya raddi.

Janar Buratai ya gano wani babban asirin ‘Yan Boko Haram

Janar Buratai ya gano lagon ‘Yan Boko Haram?

Kungiyar Amnesty Int’l mai kokarin kare-hakkin bil adama ta zargi Sojin Najeriya da tauye hakkin ‘Yan kasar. Shugaban rundunar hafsun Sojin kasar Laftana Janar TY Buratai yace ‘Yan ta’addan kan sa kayan Sojojin kasar.

KU KARANTA: Yan Boko Haram sun tasa UNIMAID a gaba

Janar Buratai ya gano wani babban asirin ‘Yan Boko Haram

‘Yan ta’addan kan sa kayan mu su yi barna - Buratai

Janar Tukur Buratai yace ‘Yan ta’addan kan aikata aikin assha da shigar Sojojin kasar don haka ya kira Kungiyoyi su rika yi wa abin kallo biyu. Buratai ya yabawa Gwamnatin Shugaba Buhari wajen gyara gidan Soja.

Kun ji cewa a tsakiyar daren yau aka kai wani hari a Jami’ar UNIMAID na Garin Maiduguri inda aka yi rashin wani mai gadin Jami’ar a harin. Farfesa Danjuma Gambo da ke magana da bakin Jami’ar ya tabbatar da wannan.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko har yanzu Najeriya na da matsayi a Afrika

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel