Idan har Buhari na-gari ne ya kamata ya sauka daga mulki Inji wani Tsohon Janar

Idan har Buhari na-gari ne ya kamata ya sauka daga mulki Inji wani Tsohon Janar

– Wani tsohon Shugaban hafsun Soji ya nemi Buhari ya ajiye mulki

– Janar Ipoola Alani Akinrinade yace abin da ya dace kenan

– Shugaban kasar dai na ta fama da rashin lafiya

Tsohon Hafsun Soji Lt. Gen Ipoola Akinrinade ya nemi Buhari ya ajiye mulki. Janar din mai ritaya yake ganin abin da ya dace da Shugaba na gari kenan. Da wuya dai Shugaban kasar Muhammadu Buhari yayi murabus.

Idan har Buhari na-gari ne ya kamata ya sauka daga mulki Inji wani Tsohon Janar

Wani tsohon Soja ya nemi Buhari ya ajiye mulki

A jiya ne dai aka yi bikin karamar Sallah a Duniya inda har Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aika wani sako ga ‘Yan kasar wanda har ya kawo rudani. An dauki dai lokaci mai tsawo Shugaban kasar na jinya.

KU KARANTA: Shugaba Buhari ya gamu da ni - 'ya su

Idan har Buhari na-gari ne ya kamata ya sauka daga mulki Inji wani Tsohon Janar

Ya kamata Buhari ya sauka daga mulki?

Wani tsohon Hafsun Sojin kasar Janar Ipoola Akinrinade ya ba Shugaban kasar shawara ya bar mulki tun da girma inda yace abin da ya dace da Shugaba na gari kenan yayin da ake cikin wannan hali a Najeriya.

Kungiyar Izala watau JIBWIS ta kuma yi kira da Shugabanni wajen sauke nauyin da su ka dauka don lokaci na nema ya fara kure masu. Shugaban Majalisar Malamai na Kungiyar Sheikh Sani Yahaya Jingir ya bayyana wannan jiya.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Nnamdi Kanu yayi jawabi ga Jama'ar sa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel