‘Yan Boko Haram sun kara kai wani hari a Jami’ar UNIMAID

‘Yan Boko Haram sun kara kai wani hari a Jami’ar UNIMAID

– ‘Yan Boko Haram sun kara kai wani hari a Jami’ar Maiduguri

– Cikin ‘yan kwanakin nan ‘Yan Boko Haram sun tasa Garin a gaba

– An kai wannan hari ne cikin tsakiyar dare

Tun tsakiyar daren yau aka kai wani hari a Garin Borno. An rasa daya daga cikin masu kunar bakin waken nan take. An kuma yi rashin wani mai gadin Jami’ar a harin.

‘Yan Boko Haram sun kara kai wani hari a Jami’ar UNIMAID

Boko Haram bayan sun kara kai wani hari kwanaki

Kun ji cewa a tsakiyar daren yau aka kai wani hari a Jami’ar UNIMAID na Garin Maiduguri inda aka yi rashin wani mai gadin Jami’ar a harin. Farfesa Danjuma Gambo da ke magana da bakin Jami’ar ya tabbatar da wannan.

KU KARANTA: 'Yan Sanda sun kama wani babban Dan Boko Haram

‘Yan Boko Haram sun kara kai wani hari a Jami’ar UNIMAID

‘Yan Boko Haram sun tasa Jami’ar UNIMAID a gaba

Wannan karo dai an yi bikin Sallah lafiya kalau sai dai kuma wannan hari ya kawo cikas. Wani mutum guda da ya dasa bam din dai ya rasa ran sa a harin. Sai dai kuma an ji kara mai karfi wanda ke nuna cewa an kara kai wani harin.

Shekaran jiya ne Shugaba Buhari ya aiko sakon Sallah ga ‘Yan Najeriya sai dai an soki Shugaban bayan yayi magana ga Musulmai da Hausa. Wasu dai na ganin hakan ma kara jagwalgwala lamarin yayi yayin da aka rasa gane sha’anin lafiyar Shugaban.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Me ya dace ayi wa mai garkuwa da mutanen nan Evans [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel