Reno Omokri ya soki shugaba Buhari kan jawabi da ya yi cikin harshen Hausa

Reno Omokri ya soki shugaba Buhari kan jawabi da ya yi cikin harshen Hausa

- Reno Omokri, tsohon matamaki ga tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya kai hari ga shugaban kasa Buhari

- Fasto din ya tambayi dalilin da yasa Buhari shugaban kasa, zai aika sakon sallah karama wato Eid-El-Fitr ga ‘yan Najeriya cikin harshen Hausa

- Omokri ya kara da cewa da zai fi ace ma shugaban kasar bai yi magana ba

Tsohon mataimaki ga tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya nemi sanin dalilin da yasa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi ga ‘yan Najeriya a cikin sakon sallar sa cikin harshen Hausa.

A shafin tweeter a ranar Lahadi, 25 ga watan Yuni, ya bayyana cewa: “Shugaba Buhari ba shugaban kasar dukka Najeriya bane. Shugaban kasar mutanen dake jin Hausa ne!

Da yake sukar shugaban kasar, Omokri ya bayyana cewa zai ma fi ace Buhari ya yi shiru a maimakon yin magana da nuna cewa shi shugaban wasu bangare ne.

KU KARANTA KUMA: Sakon Shugaba Buhari na bikin Idi ya kawo matsala

Karanta rubutun a kasa:

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli wannan bidiyo na NAIJ.com kan ra'ayin yan Najeriya game da dawowar Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel