SALLAH: Gwamnatin Kaduna ta rufe Kofar Gamji, filin Murtala Square da duk wani wajen shakatawa

SALLAH: Gwamnatin Kaduna ta rufe Kofar Gamji, filin Murtala Square da duk wani wajen shakatawa

- Gwamnatin Kaduna ta rufe dukkan guraren shakatawa dake jihar a lokacin sallah

- Hakan ta kasance ne saboda tsaurara matakan tsaro a jihar

- An kuma gargadi matasa da su guji bude salansar babura a tituna.

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce ba za a bude duk wani wajen shakatawa dake jihar ba a lokacin bukukuwar Sallah.

Za a rufe wurare kamar su kofar Gamji, filin Murtala Square da sauransu daga karfe 6 na safen Sallah zuwa tsawon kwanakin da za a yi ana shagulgular Sallah.

KU KARANTA KUMA: YANZU YANZU: ‘Yan sanda sun kama Sojan da ke taimakawa mai garkuwa da mutane, Evans

SALLAH: Gwamnatin Kaduna ta rufe Kofar Gamji, filin Murtala Square da duk wani wajen shakatawa

SALLAH: Gwamnatin Kaduna ta rufe Kofar Gamji, filin Murtala Square da duk wani wajen shakatawa

Shugaban rundunar ‘Operation Yaki’ kuma mai ba gwamnan jihar Kaduna Shawara akan harkar tsaro Kanar Yakubu Soja ne ya fitar da wannan sanarwa.

Ya yi gargadi ga matasa a Zariya da su guji bude salansar baburansu a titunan garin. Duk wanda aka kama zai dandana kudarsa.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel