Biyafara: Matasan Inyamurai da sauran kabilu sun yi wani babban taro

Biyafara: Matasan Inyamurai da sauran kabilu sun yi wani babban taro

– Mai ba Shugaban kasa shawara kan matasa ya shirya wani taro

– A taron matasa daga ko ina sun zauna domin nunawa Duniya cewa Najeriya daya ce

– Akwai matasan Najeriyar da ke kiran a raba Najeriyar a halin yanzu

Shugabannin matasan Najeriya sun cewa kan su hade yake. Matasan kasar ba su yarda a kora Inyamurai daga Arewa ba. Har da wasu manyan Sanatoci dai aka halarci taron.

Biyafara: Matasan Inyamurai da sauran kabilu sun yi wani babban taro

Matasan Inyamurai da sauran kabilu sun zauna a Abuja

Malam Nasir Adhama mai ba Shugaban kasa shawara kan harkokin matasa da dalibai ya shirya wani taro domin matasa inda ya kara tabbatar da cewa kan ‘Yan Najeriya musamman matasa a hada yake. Wasu dai a fadin kasar na kokarin tada zaune-tsaye a halin yanzu.

KU KARANTA: Osinbajo ya gana da manyan kudancin kasar

NAIJ.com ta samu rahoto daga dakin wannan taro inda matasan Inyamurai da na Yankin Neja-Delta da sauran sashen kasar su kayi domin nunawa kowa cewa dai matasan Najeriya ba su yi na’am da yunurin raba kasar ba.

Shugaba Buhari ya aiko sakon Sallah ga ‘Yan Najeriya ta bakin Mallam Garba Shehu. Shugaban Kasar yayi ga ‘Yan kasa inda ya nemi a zauna lafiya a Najeriya a daina batun da ke rabawa juna kai.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jagorar Biyafara Nnamdi Kanu yayi magana ga mabiyan sa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gandireba ya kashe mai yin garkuwa da mutane na boge a kotun Legas

Gandireba ya kashe mai yin garkuwa da mutane na boge a kotun Legas

Gandireba ya kashe mai yin garkuwa da mutane na boge a kotun Legas
NAIJ.com
Mailfire view pixel