YANZU-YANZU: Saudiyya,da wasu kasashe 15 sun ga wata

Kasar Saudiyya , Qatar, Malaysia, Indonesia , Dubai da wau kasashe 15 sun alanta ganin watan Shawaal wanda ya kawo karshen watan Ramadan a kasashen.

YANZU-YANZU: Saudiyya,da wasu kasashe 15 sun ga wata

YANZU-YANZU: Saudiyya,da wasu kasashe 15 sun ga wata

Kasashen sun sanar da cewa gobe Lahadi, 25 ga watan Yuni ne ranan Sallan Eidul Fitr.

KU KARANTA: EFCC ta gurfanar da alkalin kotu

Wasu rahotannin sun bayyana cewa kasar Turkiyya, wsu kasshe a Turai, Australiya sun dade da alanta cewa hasashe ya nuna musu zasu ga watan Shawwal a yau.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An gudanar da zaben Ekiti cikin gaskiya da aminci – INEC ta maida martani ga PDP

NAIJ.com
Mailfire view pixel