Badakalar N99m: EFCC gurfanar da babban alkalin kotu

Badakalar N99m: EFCC gurfanar da babban alkalin kotu

- Hukumar EFCC ta tuhumci wani alkalin kotu da laifin babakeren kudi N99,650,000

- An gurfanar da Hyeladzira Nganjiwa ne a jiya Juma’a, 23 ga watan Yuni a babban kotun jihar Legas

- Ya musanta tuhumar da ake masa kuma an dakatad da karan zuwa ranan 10 ga watan Oktoba

An gurfanar da wani alkalin babban kotun tarayya mai suna Hyeladzira Nganjiwa, a jiya Juma’a, 23 ga watan Yuni gaban Alkalin babban kotun jihar Legas, Justice A.A. Akintoye bisa ga zargin azurta kansa da kudin haram wanda ya kai $260,000 da N8,650,000.

An gurfanar da shi en bayan anyi watsi da wani kara da ya shigar na kalubalantar kotun da ke kokarin gurfanar da shi.

Badakalar N99m: EFCC gurfanar da babban alkalin kotu

Badakalar N99m: EFCC gurfanar da babban alkalin kotu

Amma lauyan gwamnati yace duk da cewan alkali ne, babu abinda zai hanashi fusktantar fushin doka.

KU KARANTA: Boko Haram ta kai mumunan hari

Mr Oyedepo yace: “ Saboda haka ina kira ga wannan kotu tayi watsi da karan da ya shigo da shi kuma a umurci Justice Nganjiwa ya shiga keji.”

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel