Assha! Boko Haram ta kai mummunan hari, ta kashe mutane 6

Assha! Boko Haram ta kai mummunan hari, ta kashe mutane 6

Akalla mutane takwas suka mutu a wasu hare haren kunar bakin wake da aka kai a garin Kolofata yankin arewa mai nisa a Kamaru kusa da iyaka Najeriya. Cikin wadanda suka mutu har da maharan guda biyu da fararen hula shida.

An kai harin ne da marece a daidai lokacin da jama’a ke hada-hadar kasuwanci a Kolafata da ya saba fuskantar hare-hare daga ‘yan Boko Haram.

Assha! Boko Haram ta kai mummunan hari, ta kashe mutane 6

Assha! Boko Haram ta kai mummunan hari, ta kashe mutane 6

NAIJ.com ta samu labarin cewa a farko watan Yunin bana an kai harin kunar bakin wake a yankin da ya kashe mutane 9, yayin da kuma aka kai wani hari a Limani kusa da Kolafata da ya kashe fararen hula biyu.

Kamaru da ke makwabtaka da Najeriya na cikin rundunar hadin guiwa da ke yaki da Boko Haram da suka addabi Yankin Arewa mai nisa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni ne ke bata yaki da cin hanci da shugaba Buhari ke yi - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel