Ka kyale Shema ka fara bin diddigin yadda ka kashe biliyan N300 da ka karbo – PDP ga Masari

Ka kyale Shema ka fara bin diddigin yadda ka kashe biliyan N300 da ka karbo – PDP ga Masari

- Jam'iyyar PDP a jihar Katsina ta kalubalanci gwamna Aminu Masari kan Shema

- Ta ce ya ji da kansa, ba wai ya tsaya yana ta surutu a kan tsohon gwamnan jihar da ya mika masa ragamar mulki ba

Jam’iyyar PDP a jihar Katsina ta soki lamirin gwamnan jihar Aminu Bello Masari a kan ya ji da kansa, ba wai ya tsaya yana ta surutu a kan tsohon gwamnan jihar da ya mika masa ragamar jihar ba.

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa Masari ya samu biliyan dari uku N300bn cikin shekaru biyu kacal gami da kudin London Faris Club amma babu wani abin a zo a gani da gwamnan zai iya nuna abin da ya yi da kudaden a cikin jihar.

KU KARANTA KUMA: Taron Osinbanjo da shugabanin kudu da arewa

Ka kyale Shema ka fara bin diddigin yadda ka kashe biliyan N300 da ka karbo – PDP ga Masari

Ka kyale Shema ka fara bin diddigin yadda ka kashe biliyan N300 da ka karbo cewar PDP ga Masari

Sannan kuma jam’iyyar ta yi facali a kan zargin da kwamitin bincike da Masari ya kafa domin cin zarafin tsohon gwamnan ba bisa ka’ida ba, kamar yadda jam’iyyar ta bayyana a sanarwar da ta fitar.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel