Hotuna: Wani gurgu a garin Benue ya rungumi sana’ar kera takalma

- Nakasar kafa bata kashe masa zuciya ba

- Uwargidar gwamnan Jihar Benue tayi alkawarin taimaka ma matashin gurgu

Shi dai wannan matashin gurgun bai bari nakasar sa da zame masa kallubale ba wajen neman na kansa. Hakika wannan labari ne mai matukar ban sha’awa.

Shi dai Aondofa an haife shi ne da wannan nakasar amma tun yana yaro bai bari rashin kafar nasa ya sa zuciyarsa ta mutu ba.

KU KARANTA KUMA: Dino Melaye: Daga mai bakin tsiya ya koma wanda kujerar sa ke lilo

Hotuna: Wani gurgu a garin Benue ya rungumi sana’ar kera takalma

Hotuna: Wani gurgu a garin Benue ya rungumi sana’ar kera takalma

Ya samu daman baje kolin takalman nasa ne a wani taro da akayi na gina matasa akan dogoro da kai, abun dai gwanin ban sha’awa.

Hotuna: Wani gurgu a garin Benue ya rungumi sana’ar kera takalma

Hotuna: Wani gurgu a garin Benue ya rungumi sana’ar kera takalma

Uwargidan gwamnan Jihar Benue Dr. Misis Eunice Ortom wadda ta samu hallartan taron tayi alkawarin bada irin nata gudunmawar domin tamaika ma Aondoka domin ya kara bunkasa sana’ar tasa.

Hotuna: Wani gurgu a garin Benue ya rungumi sana’ar kera takalma

Hotuna: Wani gurgu a garin Benue ya rungumi sana’ar kera takalma

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

NAIJ.com
Mailfire view pixel