Sarkin Kano ya yi bude baki da Gwamna Ganduje a fadarsa

Sarkin Kano Muhammad Sanusi II ya yi bude baki tare da Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje a Fadarsa.

Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje tare da Mataimakinsa Farfesa Hafizu Abubakar da sauran tawagar Gwamnatin jihar Kano sun halarci liyafara shan ruwa na musamman wanda mai martaba Sarkin Kano Mal Muhammadu Sanusi II yake shiryawa duk shekara a fadarsa.

KU KARANTA KUMA: Dino Melaye: Daga mai bakin tsiya ya koma wanda kujerar sa ke lilo

NAIJ.com ta tattaro maku hotunan liyafar:

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ana shirin kora Sanata Dino daga Majalisa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC

NAIJ.com
Mailfire view pixel