Naira ta kara daraja yayinda ake shirin cin bikin Sallar azumi

Naira ta kara daraja yayinda ake shirin cin bikin Sallar azumi

An kulle kasuwan wannan mako inda kudin Najeriya Naira ta kara daraja a kasuwan bayan Fagge, yayinda ake shirin cin bikin Sallar Azumin Ramadana.

Game da binciken jaridar NAIJ.com, naira ta kara daraja da digo 2 inda aka kulle N368 ga dala sabanin N370 da take a ranan Alhamis, 22 ga watan Yuni.

Amma Naira tayi daram dam a N465 ga Fam da kuma N410 ga Yuni.

Naira ta kara daraja yayinda ake shirin cin bikin Sallar azumi

Naira ta kara daraja yayinda ake shirin cin bikin Sallar azumi

Zaku tuna cewa babban bankin Najeriya CBN a farkon wannan mako ta saki kudi $195 million zuwa kasuwan canji domin samun dalar ga masu bukata.

KU KARANTA: Kotun koli ta kori Sanata Danladi

Amma bankin tayi gargadi gay an Najeriya kan yima kudin Najeriya Naira rikon sakeni kashi. Tace ba karamin kudi bankin ke kashewa wajen kula da kudin ba.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel