KUMA! Kotun koli ta salami wani Sanatan jam’iyyar PDP

KUMA! Kotun koli ta salami wani Sanatan jam’iyyar PDP

-Kotun kolin Najeriya ta salami Abubakar Danladi daga majalisar dattawan Najeriya

Babban kotun ta bashi umurnin cewa lallai ya mayar da dukkan albashi da alawus da ya karba baitul malin gwamnati nan da kwanaki 90.

Kotun koli ta tunbuke Danladi ne ranan daya tare dan majalisan wakilai, Heman Hemba.

A kwanakin bayan, kotun koli ce ta ceci rayuwar siyasan Danladi Abubakar amma yau ta juya masa baya.

A shekarar 2014, kotun kolin ta mayar masa da kujerarsa ta mataimakin gwamnan jihar bayan majalisa ta tsige shi.

KUMA! Kotun koli ta salami wani Sanatan jam’iyyar PDP

KUMA! Kotun koli ta salami wani Sanatan jam’iyyar PDP

Tsigeshi ke da wuya, gwamnan jihar Danbaba Suntai yayi hadarin jirgi wanda har yanzu yana kwance.

KU KARANTA: An kama matar da ta sayi jariri N650,000

Amma a ranan 21 ga watan Nuwanba 2014, kotun koli tayi watsi da hukuncin da akayi na tsige Danladi kuma ta maishe shi mukaddashin gwaman jihar.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel