Kotun koli ta tunbuke dan majalisan APC daga majalisar wakilan tarayya

Kotun koli ta tunbuke dan majalisan APC daga majalisar wakilan tarayya

- Kotun kolin Najeriya ta alanta Mrs Dorathy Mato a matsayin wacce tayi nasarar zaben mazabar Vandikwa/ Konshisha na jihar Benue

- Saboda haka, ta umurci Herman Hembe ya kwashe inashi-inashi ya bar majalisa

Kotun kolin Najeriya ta umurci dan majalisa wakilan tarayya mai wakiltar mazaban Vandeikya/Konshisha a jihar Benue ya sauka daga kujerarsa ba tare da bata lokaci ba.

Kotun koli ta tunbuke dan majalisan APC daga majalisar wakilan tarayya

Kotun koli ta tunbuke dan majalisan APC daga majalisar wakilan tarayya

Game da cewan rahotanni, a yau Juma’a 23 ga watan Yuni, kotun koli ta yanke hukuncin cewa Mrs Dorathy Mato ta maye gurbin kujerar Herman Hembe saboda itace asalin wacce tayi nasara a zaben kujerar majalisan mazabar Vandikwa/ Konshisha a jihar Benue.

KU KARANTA: Wasu mata 2 sun Musulunta a jihar Sakkwato

Kana Kotun kolin ta umurci Hembe ta dawoda dukkan albashin da aka biyasa da alawus cikin kwanaki 90.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel