Babban hadimin gwamnan jihar Taraba ya yanke jiki ya fadi, ya kuma cika nan take

Babban hadimin gwamnan jihar Taraba ya yanke jiki ya fadi, ya kuma cika nan take

A yanzunan ne muke samun labarin cewa babban hadimi ga Gwamna Darius Ishaku, na Taraba State, wato Senior Special Assistant, Sylvanus Giwa, ya yanke jiki ya fadi, kuma tuni har rai yayi halinsa.

Jihar Taraba dai tana cikin jimami baya-bayan nan saboda tashe-tashen hankula da suke ta yaduwa a yankunan ta na Mambila da Sardauna, inda da yawa daga mazauna kauyukanta ke cikin fargaba bayan hare-hare da kashe-kashe na kabilanci da suke afkuwa tsakanin wasu wasu muggan makamai wai su Mambila Milisha da fulani.

Babban hadimin gwamnan jihar Taraba ya yanke jiki ya fadi, ya kuma cika nan take

Babban hadimin gwamnan jihar Taraba ya yanke jiki ya fadi, ya kuma cika nan take

Kwatsamn ana cikin wannan alhini, da kuma kokari na kawo karshen tashin hankalin, sai babban hadimi ga Gwamna Darius Ishaku, wato Senior Special Assistant, Sylvanus Giwa, ya yanke jiki ya fadi, kuma ma wai tuni har rai yayi halinsa.

Hakan ta faru ne a yau da safen nan a cikin gidan gwamnati dake Jalingo babban birnin jihar. Ku biyo mu muna bi muku yaddacasalin batun yake.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel