Yan Shi’a a jihar Katsina sun yi gangamin tattakin tunawa da ranar Qudus (HOTUNA)

- A yau ne yan shi'a suka gudanar da tattakin ranar Qudus

- A na gudanar da wannan gangami ne domin nuna rashin amincewa da cin zarafin da ake yi ma Falasdinawa

Kungiyar mabiya addinin Shi’a sashin jihar Katsina sun gabatar da gagarumin gangamin tunawa da ranar Qudus a yau Juma’a, 23 ga watan Yuni.

Da farko NAIJ.com ta tattaro cewa Kaakakin kungiyar, Ibrahim Musa yayi kira ga dukkanin jama’a dasu shigo cikinsu don yin wannan gangami domin su nuna rashin amincewarsu da cin zarafin da ake yi ma Falasdinawa.

KU KARANTA KUMA: Yan Shi’a zasu yi gangamin tattakin tunawa da ranar Qudus a yau Juma’a

Sai dai a bayan wannan tattaki nasu ya kan janyo rikici tsakaninsu da jami’an tsaro.

An kuma ruwaito cewa Kaakakin ya nanata bukatar kungiyar da gwamnati ta sako musu shugabansu, Ibrahim El-Zakzaky, inda yace “Yau kwanakinsa 588 duk da umarnin da kotu ta bayar da a sake shi.”

Ga hotunan gangamin a kasa:

Yan Shi’a a jihar Katsina sun yi gangamin tattakin tunawa da ranar Qudus (HOTUNA)

Yan Shi’a a jihar Katsina sun yi gangamin tattakin tunawa da ranar Qudus (HOTUNA)

Yan Shi’a a jihar Katsina sun yi gangamin tattakin tunawa da ranar Qudus (HOTUNA)

Yan Shi’a a jihar Katsina sun yi gangamin tattakin tunawa da ranar Qudus

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gandireba ya kashe mai yin garkuwa da mutane na boge a kotun Legas

NAIJ.com
Mailfire view pixel