YANZU-YANZU: Kotu ta dabbaka zaben Tambuwal a matsayin gwamnar Jihar Sokoto

YANZU-YANZU: Kotu ta dabbaka zaben Tambuwal a matsayin gwamnar Jihar Sokoto

- Kotun Abuja tayi watsi da karar da ke kallubalantan zaben Aminu Tambuwal

- Masu Kallubalantar zaben sun kasa kawo gamsasun dalililai inji Kotun Abuja

- Gwamna Tambuwal ya samu nasa a Kotu

Wata babbar Kotun Abuja ta da dabbaka zaben da yaba Gwamna Aminu Tambuwal damar ‘dare wa kan kujerar mulkin jihar.

Alkali Gabriel Kolawole yace ‘karar da aka shigar a ranar 4 ga watan disemba na 2014 da ke kallubalantar zaben tsaida dan takara da akayi a jami’iyar APC ta yaba Aminu Tambuwal daman zaman dan takarar jami’iyar ya kasa kawo dalilai masu gamsarwa saboda haka kotu tayi watsi da karar.

YANZU-YANZU: Kotu ta dabbaka zaben Tambuwal a matsyayin gwamnar Jihar Sokoto

Kotu ta dabbaka zaben Tambuwal a matsayin gwamnar Jihar Sokoto

Wani dan jami’iyar APC mai suna Umar Dahiru, ya nemi kotun da rushe zaben fida dan takara da jami’iyar APC tayi saboda ba’a bi dokan da jami’iya ba a wurin gudunar da zaben.

Ku biyo mu domin samun sauran bayanai …

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel