Dattijan Arewa su tsawatarwa samarin yankin arewar - Inji Manzo Abiara

Dattijan Arewa su tsawatarwa samarin yankin arewar - Inji Manzo Abiara

- Har yanzu Najeriya bata jagije daga wancan yakin basasar ba

- Anyi kira ga kabilun ibo su kwantar da hankulansu

- Ana kan gabar zaman lafiya ne a Najeriya

A wani taron Cocin Apostolika da ke gudana a jihar Legas, mai taken 'Lokacin Maza na barci', wanda shugaban Cocin Manzo Abiara ke shugabanta, yayi kira ga kabilar Ibo mazauna garuruwan arewa da su sha kuruminsu su yi zamansu su kuma zauna lafiya.

KU KARANTA KUMA: Ta tabbata: INEC ta sanar da Dino Melaye cewa kwanakin shi sun kusa karewa

Dattijan Arewa su tsawatarwa samarin yankin arewar - Inji Manzo Abiara

Dattijan Arewa su tsawatarwa samarin yankin arewar - Inji Manzo Abiara

A cewarsa, "Har yanzu Najeriya bata farfado daga wancan yakin ba, balle mu sake tsunduma kanmu a wani yakin basasar, dole ne dattijan arewa su tsawatarwa samarin yankin, muma kuma dole mu zauna lafiya da kowa.

"Irin wadannan kalamai na tunzuri su suke tada fada na ba gaira babu dalili, ya kara da cewa, kuma ina kira ga samarin arewa da su daina fushi su maida takobin."

Limamin ya kuma ce duk wani kokari na soji su zo su hambaras da mulkin farar hulla bazai yi nasara ba.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel