Ka ji irin barnar da ‘Yan bindiga su kayi wa Fulani a Taraba

Ka ji irin barnar da ‘Yan bindiga su kayi wa Fulani a Taraba

– Wani Sanata ya bayyana irin barnar da aka yi wa Fulani a Taraba

– Gwamnatin Najeriya ba tace komai ba game da harin na dogon lokaci

– An kona dabbobi sama da 20,000 Inji Sanatan Yanki

Kun ji cewa an kona gidaje da dama na Fulani a rikicin Mambila. Mutane da yawa su ka rasa ran su inda wasu su ka samu rauni. Yanzu haka dai Jama’a da dama na sansani a hannun Allah.

Ka ji irin barnar da ‘Yan bindiga su kayi wa Fulani a Taraba

Dubi irin barnar da ‘Yan bindiga su kayi wa Fulani

Sanatan Yankin tsakiyar Jihar Taraba Yusuf Yusuf ya bayyana irin barnar da aka yi wa mutanen Fulani a Yankin Mambila. Rikicin kabilanci yayi sanadin mutuwar daruruwan mutane a halin yanzu.

KU KARANTA: Jama'a sun yi ca a kan Atiku Abubakar

Ka ji irin barnar da ‘Yan bindiga su kayi wa Fulani a Taraba

An yi wa Fulani mugun barna a Mambilla

Haka kuma an kona ruga sama da 50 na Fulani yayin da aka yanka shanu fiye da 20,000 a harin. ‘Yan bindigan Mambila da ‘Yan kabilun Jukun ne su ka hada kai wajen ganin bayan Fulanin da ke yankin.

Jama’a dai sun koka da shirun da Gwamnatin Kasar tayi na dogon lokaci duk da irin barnar da aka yi. A harin dai har shanu an kashe wasu kuma aka raunata su. An dai san mutanen Fulani da riko da kuma rashin mantuwa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jagoran Biyafara Nnamdi Kanu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel