Hanyoyi 7 da ake bi idan za a yi wa dan majalisa Kiranye

Hanyoyi 7 da ake bi idan za a yi wa dan majalisa Kiranye

Kamar yadda rahotanni suka kawo cewa INEC ta aikawa Sanata Dino Melaye takarda cewa ya shirya. Hukumar tace ta samu korafi daga Jama’a su na shirin maido sa gida. Sanata Dino Melaye na cikin tsaka mai wuya a halin yanzu.

Sanata Melaye zai bar Majalisa ba girma ba arziki Ku na sane cewa Mutanen mazabar Yammacin Jihar Kogi na shirin yi wa Sanatan su Dino Melaye kiranye wanda yanzu abu ya kai inda ya kai. Hukumar zabe dai ta tabbatar da wannan magana inda tace tuni har ta sanar da Sanatan.

KU KARANTA KUMA: Ta tabbata: INEC ta sanar da Dino Melaye cewa kwanakin shi sun kusa karewa

Hanyoyi 7 da ake bi idan za a yi wa dan majalisa Kiranye

Hanyoyi 7 da ake bi idan za a yi wa dan majalisa Kiranye

Don haka NAIJ.com ta kawo maku matakai guda 7 da ake bi domin yi wa dan majalisa kiranye

1. Yan mazabar dan majalisar zasu saka hannu akan hakan

2. Za'a mika wadannan takardu da aka saka wa hannu ga hukumar zabe

3. Tabbatar da takardun ka hukumar zabe mai zaman kanta

4. Bin takardun dalla-dalla

5. Amincewar hukumar zabe

6. Bayyana sakamakon zabe ga dukkan bangarorin

7. Daga nan kiranye ya tabbata

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Sababbin Jam'iyyu za su kawo mafita a Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel