PDP: Modu Sheriff da Makarfi suna cacan baki kan garambawul

PDP: Modu Sheriff da Makarfi suna cacan baki kan garambawul

Jam’iyyar Peoples’ Democratic Party (PDP), karkashin Sanata Ali Modu Sherrif da kuma Sanata Ahmed Mohammed Makarfi suna kace-nace game da zancen garambawul a Najeriya.

Yayinda Makarfi ke cewa babu matsala idan akayi garambawul a kasar, bangaren Sheriff na cewa baya cikin tsarin PDP.

Makarfi wanda yayi bayani a wata hira da manema labarai jiya yace wajibi ayi garambawul saboda kawo sauyi kasa Najeriya.

Amma kakakin jam’iyyar na bangaren Ali Modu Sheriff, Bernard Mikko, ya kalubalanci Makarfi da cewa ya nuna wani wuri cikin manufar jam’iyyar da akay Magana kan garambawul.

PDP: Modu Sheriff da Makarfi suna cacan baki kan garambawul

PDP: Modu Sheriff da Makarfi suna cacan baki kan garambawul

“Menene garambawul? Kamata yayi a gyara kasan nan. A gyara tattalin arziki, wajibi ne mu fito da matsin tattalin arziki, mu samar da aikinyi, sai munyi wannan ne zamuyi fara tunanin wani canji.”

KU KARANTA: El-Rufai ba zai iya mulkan Kaduna ba - Shehu Sani

Game da cewarsa, Najeriya na kowa ne. Saboda haka wajibi ne a baiwa kowani dan Najeriya hakkinsa da kundin tsarin mulkin kasa ta bashi.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel