Yan kasuwa sun tayar da farashin takin zamanin da Buhari ya siyowa manoma

Yan kasuwa sun tayar da farashin takin zamanin da Buhari ya siyowa manoma

Mun samu labari cewa takin da Gwamnatin Tarayya ke saidawa cikin rahusa ya fara tsada inda a wasu wuraren ma dai an fara boye takin na zamani a daidai lokacin da manoma ke tsakiyar neman takin ido-rufe inda Takin ya tashi daga ₦5,500 zuwa ₦6,500.

Wani ‘Dan kasuwa ya bayyana cewa ba laifin su bane ya sa takin ya kara kudi ya ce Gwamnoni ne su ka handame buhunan takin domin su rabawa ‘yan siyasa ko da dai cewa takin bai wani rage tsada a hannun su ba.

Yan kasuwa sun tayar da farashin takin zamanin da Buhari ya siyowa manoma

Yan kasuwa sun tayar da farashin takin zamanin da Buhari ya siyowa manoma

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewa Rahotanni sun daga Kamfanin matatar man fetur na Nijeriya NNPC, sun bayyana cewa an samu raguwar fasa bututun mai da sama da kashi 12 cikin 100, biyo bayan matakan da gwamnatin tarayya ta dauka na sanya masu ruwa da tsaki a kan hanyoyin da za a bi domin shawo kan matsalar.

Bayanin hakan, ya na kunshe ne a cikin rahoton wata-wata na aikace-aikacen kamfanin da aka fitar na watan Afrilu na shekara ta 2017 a Abuja.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gandireba ya kashe mai yin garkuwa da mutane na boge a kotun majistare na Legas

Gandireba ya kashe mai yin garkuwa da mutane na boge a kotun majistare na Legas

Gandireba ya kashe mai yin garkuwa da mutane na boge a kotun Legas
NAIJ.com
Mailfire view pixel