Gwarzon Soja ya rasa ransa a hannu Boko Haram (Hotuna)

Gwarzon Soja ya rasa ransa a hannu Boko Haram (Hotuna)

- Mayakan Boko Haram sun hallaka wani sojan Najeriya

- Sojan mai suna Abubakar ya rasu ne sakamakon harin da Boko Haram suka kai

Mayakan kungiyar ta’adda ta Boko Haram sun hallaka wani gwarzo kuma jarumin Sojan rundunar sojojin kasa mai suna Abubakar Nadada, kamar yadda Rariya ta ruwaito.

Gaba daya Abubakar bai wuce shekara guda a gidan Soja ba da rai yayi halinsa, inda ya rasa ransa a wani harin farmaki da Boko Haram ta kai ma rundunarsu a daren Lahadi 18 ga watan Yuni a garin Maiduguri.

KU KARANTA: Shin gaskiya ne an sace Dabinon Makkah a Najeriya? Kalli hotunan nan kafin ka yanke hukunci

An haifi Abubakar ne a garin Gashua ta jihar Yobe, kuma ya girma a Gashua, yayi karatu a Gashua. Da fatan Allah ya jikansa da gafara.

Gwarzon Soja ya rasa ransa a hannu Boko Haram (Hotuna)

Soja Abubajar

Ga sauran hotunan kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.

Gwarzon Soja ya rasa ransa a hannu Boko Haram (Hotuna)

Gwarzon Soja

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Najeriya Giwa:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel