Barka: An kammala tashar jiragen ruwa na kan tudu dake Kaduna (Hotuna)

- Minista Rotimi Amaechi ya kai ziyarar aiki jihar Kaduna

- Amaechi yaa kai ziyarar ne domin duba aikin tashar jiragen ruwa na jihar

Ministan harkokin sufuri, Rotimi Amaechi ya kai ziyarar gani da ido zuwa tashar jiragen ruwa na kan tudu da gwamnatin tarayya take ginawa a jihar Kaduna.

A ranar Litinin 20 ga watan Yuni ne Minista Amaechi ya isa jihar Kaduna don ziyarar gani da ido tare da tantance matsayin da aikin tashar jiragen ya kai.

KU KARANTA: Dubun wasu ɓarayi ta cika, Anyi musu ɗaurin demon minti (Hotuna)

NAIJ.com ta ruwaito Amaechi ya samu kyakkyawar tarba daga gwamnan jihar Kaduna tare da mukarrabansa, sa’annan suka raka shi har tashar inda suma suka baiwa idanuwansu abinci.

Barka: An kammala tashar jiragen ruwa na kan tudu dake Kaduna (Hotuna)

Tashar jiragen ruwa na kan tudu

Sai dai kamar yadda minista Amaechi ya fadi, aikin tashan jirgin ya kammala, kuma ana sa ran nan bada dadewa ba zai fara aiki.

Ga sauran hotunan:

Barka: An kammala tashar jiragen ruwa na kan tudu dake Kaduna (Hotuna)

Amaechi da Elrufai

Barka: An kammala tashar jiragen ruwa na kan tudu dake Kaduna (Hotuna)

Minista da Gwamna

Amaechi

Tashar

Barka: An kammala tashar jiragen ruwa na kan tudu dake Kaduna (Hotuna)

Minista da Gwamna

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ana yi ma Sanata Kiranye

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

NAIJ.com
Mailfire view pixel