Kalli abinda wani ɗan majalisa ya hau zuwa mazaɓarsa (Hoto)

Kalli abinda wani ɗan majalisa ya hau zuwa mazaɓarsa (Hoto)

Wani dan majalisa ya tsiri wani sabon salo lekawa yankin mazabarsa domin ganawa da jama’ar da yake wakilta, kamar yadda Rraiya ta ruwaito.

Wannan majalisar kuwa ba wani bane illa, Alhaji Mohammed Gudaji Kazaure dake wakiltar Kazaure, Roni, Gwiwa da Yan Kwashia a bainar majalisar wakilan Najeriya.

KU KARANTA: Bikin Sallah: Yan fansho sun nemi wata muhimmiyar bukata daga Osinbajo (KARANTA)

Shi dai Gudaji Kazaure, majiyar NAIJ.com ta hange shi ne yana tuka babur , samurin Jincheng a kan hanyar sa ta kai ziyara ga al’ummar dayake wakilta.

Kalli abinda wani ɗan majalisa ya hau zuwa mazaɓarsa (Hoto)

Dan Majalisa Gudaji Kazaure

Sai dai ba’a tabbatar da dalilin daya sa Gudaji yayi wannan badda kamar ba, inda wasu ke ganin yayi haka ne sakamakon rubdugun da wasu yan majalisa suke sha a hannun jama’ansu, musamman idan basu yi da kyau ba.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Musuluntar wani yaron Fasto

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel