Ko Oho: An kona gidajen Fulani a Taraba Gwamnati ba tace komai ba

Ko Oho: An kona gidajen Fulani a Taraba Gwamnati ba tace komai ba

– Gwamnatin Najeriya ba tace komai ba game da harin Taraba

– Kwanan nan dai aka kai hari ga Fulani da ke Jihar Taraba

– An kona gidaje da dama inda da yawa su ka rasa ran su

Ba a dade da kai wasu mugayen hari ga Fulani da ke Jihar Taraba ba. Gwamnatin Jihar da ta Tarayya sun yi tsit kamar ba abin da ya faru. Jama’a dai sun yi tir da wannan hali na Gwamnatin Kasar.

Ko oho: An kona gidajen Fulani a Taraba Gwamnati ba tace komai ba

An kona gidajen Fulani a Mambila da Sardauna

Idan ba ku manta ba a cikin kwanan nan ne aka kai wani mugun hari a Garin Mambila da ke Jihar Taraba inda aka kashe Fulani da dama bayan an kona gidajen su. Har yanzu Gwamnatin Jihar da ta Tarayya ba tayi wa kowa jaje ko ta’aziyar Allah ya kyauta ba.

KU KARANTA: Ka ji abin da Majalisa ta shiryawa Shugaban EFCC

Ko Oho: An kona gidajen Fulani a Taraba Gwamnati ba tace komai ba

An kashe Fulani da dama a Taraba

Jama’a dai sun koka da wannan hali na ko oho da Gwamnatin Kasar ta nuna duk da irin barnar da aka yi. A harin dai har shanu an kashe wasu kuma aka raunata su. An dai san mutanen Fulani da riko da kuma rashin mantuwa.

Dazu kun ji cewa Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya amince da wasu sauye-sauye da aka yi wa wasu Sakatarorin Din-din-din na Gwamnatin Tarayya guda uku.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel