Bayan Pogba, dubi dan kwallon daya je aikin Umara a Saudiyya kuma

- Jarumin Chelsea N’Golo Kante na a kasar Saudiyya yanzu haka

- Ana sa ran zai yi sallar Ramadan a Makkah

- Kante ya yi jarumta a bara inda ya taimaki kungiya Chelsea gurin nasara

Bayan taimakon kungiyar kwallon kafa ta Chelsea gurin yin nasara a 2016/2017, jarumin na kasar Faransa N’Golo Kante ya tafi kasar Saudiyya inda ake sa ran zaiyi karamar Sallah.

Kamar sauran jaruman kwallon kafa dake hutunsu a Ibiza da sauran yankuna a fadin duniya, Kante ya zabi yin nasa hutun a kasa mai tsarki.

Bayan Pogba, dubi dan kwallon daya je aikin Umara a Saudiyya kuma

Bayan Pogba, dubi dan kwallon daya je aikin Umara a Saudiyya kuma

Kalli hotunan sa a kasa:

Bayan Pogba, dubi dan kwallon daya je aikin Umara a Saudiyya kuma

N'Golo Kante

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

NAIJ.com
Mailfire view pixel