Kalli abun da aka hango Atiku yana yi

Kalli abun da aka hango Atiku yana yi

- An gano tsohon shugaban kasa Alh. Atiku Abubakar a gona yana tuka Trakta

- A jam’iyyarsu ta APC dai, noma na daga cikin manyan ayyukan da suke tinkaho da su

- Ana kallon Atiku a matsayin mai son takarar shugabancin kasa

Wasu hotuna sun fito inda suka nuna Atiku Abubakar a gona yana duba kayan gonarsa, an ga hotunan dan siyasar yana kan Tracta ta noma, a daidai lokacin da ake fara huda a gonaki a arewa.

A yanzu dai ana iya cewa Atiku Abubakar ya rungumi harkar noma sau da kafa, duk da cewa ko a da ma yana tinkaho da gonakinsa.

Dubi hotunan a kasa:

Kalli abun da aka hango Atiku yana yi

Kalli abun da aka hango Atiku yana yi

Kalli abun da aka hango Atiku yana yi

Atiku a gonar sa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

NAIJ.com ta kawo muku bidiyon kiranyen Sanata Melaye

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel