An sake bankado yan Najeriya 175 daga kasar Libiya

An sake bankado yan Najeriya 175 daga kasar Libiya

- Yan Najeriya 175 sun sake dawowa daga Libiya

- Sun sauka a babban filin jirgin Legas ne misalign karfe 7:50 na yamma jiya Talata

Wata sabuwar sashen yan Najeriya 175 sun dawo daga kasar Libiya ranan Talata a wata jirgin shatan Nouvelair mai lamba TS-INA.

Jirgin ta sauka a babban filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke jihar Legas misalign karfe 7:50 na yamma.

An sake dawo da yan Najeriya 175 daga kasar Libiya

An sake dawo da yan Najeriya 175 daga kasar Libiya

Mutanen sun kunshi maza 34 mata 122 yara 10 da jarirai 9.

KU KARANTA: Kotu ta kawo wa gwamna Ganduje cikas

Wata kungiya ce ta taimaka wajen dawo dasu kuma jami’an hukumar shiga da fice da hukumar yan sanda da NAPTIP da suka tarbe su filin jirgin saman.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel