Tashin hankali: Magu na neman wata tsohuwar Ministar Jonathan

Tashin hankali: Magu na neman wata tsohuwar Ministar Jonathan

– Hukumar na binciken wata Minista a lokacin Gwamnatin Buhari

– Ana zargin Sanata Stella Oduah da kashe makudan kudi kan motoci

– Wasu dai na ganin cewa Gwamnatin Buhari ta tasa mutanen Jonathan a gaba

Hukumar EFCC ta gayyaci wata tsohuwar Ministar Najeriya. EFCC na neman Oduah tayi mata wasu karin bayani. Yanzu haka dai Oduah Sanata ce a Majalisar Dattawa.

Tashin hankali: Magu na neman wata tsohuwar Ministar Jonathan

Ibrahim Magu na binciken wata Sanata

Hukumar EFCC mai yaki da zamba ta gayyaci wata tsohuwar Ministar harkokin jirgin saman Najeriya Stella Oduah bisa zargin kashe sama da Naira Miliyan 255 wajen sayen manyan motocin da harsashi bai ratsa su.

KU KARANTA: Ma'aikatan harajin Kano da dama sun ajiye aiki

Tashin hankali: Magu na neman wata tsohuwar Ministar Jonathan

Magu na neman tsohuwar Minista Oduah

Yanzu haka dai Madam Stella Oduah Sanata ce a Majalisar Dattawa inda ta ke wakiltar Arewacin Jihar Anambra. Kotu dai ba ta ba ta dama ba yayin da tayi yunkurin hana Hukumar EFCC ta bincike ta.

Ministan kwadago na Najeriya watau Sanata Chris Ngige ya bayyana abin da yasa Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta saba alkawarin da tayi wa ‘Yan Najeriya a baya na samawa mutane har miliyan uku aiki a kowace shekara yace matsalar tattalin arziki ya jawo hakan.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ya za kayi idan aka turo maka Miliyan 100

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel