Jama’atu ta yi kira ga Musulmai da su yawaita yin addu’oi

Jama’atu ta yi kira ga Musulmai da su yawaita yin addu’oi

- Wata kungiyar addinin musulunci ta bukaci musulmai da su dage damtse gurin yin addu'oi a goman karshe na Ramadan

- Kungiyar na karkashin jagorancin shugaban musulmai Alhaji Abubakar Saad

- Daga karshe an yi kira ga musulmai da su yawaita karatun Al-Kur'ani mai girma

Kungiyar jama’atu Nasrul Islam Karkashin jagorancin sarkin Musulmi Alhaji Abubakar Saad ta roki al’ummar musulmai da su zurfafa yin addu’oi a cikin kwanaki 10 na watan Ramadan.

KU KARANTA KUMA: Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo ya dauki wani babban mataki

Jama’atu ta yi kira ga Musulmai da su yawaita yin addu’oi

Jama’atu ta yi kira ga Musulmai da su yawaita yin addu’oi

Sakataren kungiyar Dr. Khalid Abubakar ne ya sanar da haka inda kungiyar tayi kira ga musulmai da su kara dagewa wajen yin addu’o’I da ciyar da marasa hali a sauran kwanakin da suka rage na watan Ramadan.

Sannan yayi kira ga musulmai da su yawaita karatun Al-kurani, da yin Ibada domin dacewa da rahamar Allah.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC

Gwamnoni basa bawa shugaba Buhari hadin kai a yakin da yake yi da cin hanci - Jigo a jam'iyyar APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel