Zaben 2019: ‘Yan siyasan Kudu sun fitar da sunaye 6

Zaben 2019: ‘Yan siyasan Kudu sun fitar da sunaye 6

- Yan siyasar Kudu sun ce lallai suma sai an tsayar da dan yankinsu takara a 2019

- Sun bada sunayen mutum 6 sunce a zaba daga ciki

Kamar yadda gamayyar wasu kunyoyi na samarin arewa suka barota, inda suka yi kashedin lalle sai dai a sake tsayar da dan arewa takara ya karasa mulkin da ake sawa rai shugaba Buhari zayyi na shekaru takwas muddin kuwa ba haka ba, sunje jam'iyyu zasu yi asarar kuri'un arewa.

Sun bada sunayen gagga-gaggan yan siyasa na arewa da suka ce lalle sai a cikinsu ne za'a zabo yan takarar shugaban kasa, mutum goma sha day da suka hada da Alh. Atiku Abubakar, Alh. Sule Lamido, Alh. Nasiru El-Rufai, Alh. Rabiu Kwankwaso, da dai sauransu.

KU KARANTA KUMA: Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo ya dauki wani babban mataki

Hakan yasa suma ‘yan siyasar kudu suka fitar da sunayen ‘yan siyasan kudu 6 da dayan daga cikinsu zai hau karagar mulki bayan shugaba Buhari.

NAIJ.com ta tattaro cewa sun bada sunayen mutanen kamar haka;

1. Ayo Fayose

2. Bola Tinubu

3. Yemi Osinbajo

4. Bisi Akande

5. Babatunde Fashola

6. Tunde Bakare

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel