Daga karshe, Gwamnatin Buhari ta daukaka kara kan hukuncin wanke Saraki

Daga karshe, Gwamnatin Buhari ta daukaka kara kan hukuncin wanke Saraki

Gwamnatn tarayya ta daukaka kara kan wani hukuncin kotun Da'ar ma'aikata wadda ta wanke Shugaban Majalisar Dattawa kan zargin da ake yi masa na kin bayyana adadin kadarorin da ya mallaka.

A karar da gwamnati ta shigar a kotun daukaka kara ta nemi a yi watsi da hukuncin kotun Da'ar ma'aikatan wadda ta nuna cewa babu kwararan hujjoji kan zargin da ake yi wa Saraki sannan kuma EFCC ba ta gudanar da bincike bisa ka'ida ba.

Daga karshe, Gwamnatin Buhari ta daukaka kara kan hukuncin wanke Saraki

Daga karshe, Gwamnatin Buhari ta daukaka kara kan hukuncin wanke Saraki

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewa Hukumomi a kasar Spain suna tuhumar kocin kulob din Manchester United, Jose Mourinho, bisa zambar haraji a lokacin da yake kocin kulob din Real Madrid.

Masu shigar da kara na tuhumar kocin da zambatar kasar Spain euro miliyan 3.3 (wato kimanin dala miliyan 3.6) na kudin haraji tsakanin shekarun 2011 zuwa 2012.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya

Shehu Sani ya gargadi sabon shugaban Laberiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel